
Allahu kadiran Ala manyashaau
BY
MUSA ABUBAKAR AUKI
_
YADDA AKE CIYARWANE AWATAN AZUMI AKASAR TURKIYA.
,
Kunga wannan kasar larabawace anma sukanyi amfanine da damarsu wajen fitowa bainar jamaa domin ahsa ruwa tare da juna.
Wannan lamari zaibawa kowa mamaki musanman lokacinda kuka kalli ainashin video zakusha mama sosai.
YA ALLAH KASANYAMU ACIKIN MASU NIYYA AMEEN
Thank's for reading my article
YADDA AKE CIYAR DA TALAKA DA AZUMI AKASAR TURKIYACreated at 2018-06-24 00:17:10
Tags:
Azumi

0
Rate up
Star